Tsoffin Jiga-Jigan Gwamnatin Buhari Sun Koma ADC: Sabon Kalubale Ga Gwamnatin Tinubu?
Tsoffin jiga-jigan gwamnatin Buhari sun fara bayyana goyon bayansu ga sabuwar haɗakar jam'iyyar ADC. Wannan ya janyo tambayoyi da dama game da matsayinsu kan gwamnatin Bola Tinubu. A wani taron ...












