Rahama Sidi Ali, wacce kuka fi sani da Maman Maryam a cikin shirin Labarina, tana daya daga cikin fitattun jaruman da suka kayatar da masu kallo da rawar da take ...
Gidauniyar Farfesa Isa Pantami tana ci gaba da kokarin tabbatar da daidaito a fannin ilimi ta hanyar daukar nauyin kudin rajistar JAMB ga dalibai 1,000 masu karamin karfi a Jihar ...
ABUBAKAR WAZIRI: JARUMIN DA YAKE FITOWA A MATSAYIN MARA TAUSAYI A KANNYWOOD A ‘yan shekarun nan, idan aka tambayi masu sha’awar kallon fina-finan Hausa cewa, wane jarumi ne ya fi ...
Haska Finafinan Hausa a Duniya: Nasarori da Ci gaban Kannywood Masu bibiyar masana'antar Kannywood suna ci gaba da bayyana farin cikinsu kan gagarumar nasarar da aka samu wajen haska finafinan ...
A wani bincike da aka gudanar, an gano irin ci gaban da Masana’antar Kannywood ke samu a wannan zamani, musamman ta fuskar kasuwancin fina-finai a intanet. Sauyin Tsarin Kasuwancin Fina-Finan ...
Bikin Karrama Gwarazan Kannywood – Legendary Award Night 2025 Kannywood Family Group ta shirya bikin gagarumin inda zata karrama gwarazan Kannywood maza da mata. Bikin, wanda aka yi wa laƙabi ...
Ummusalama Abubakar tauraruwa ce a fagen fina-finai, kuma ɗaya daga cikin fitattun jaruman fim ɗin Daɗin Kowa na tashar Arewa 24. Ta shahara da kwarewarta da kuma rawar da take ...
Malam Inuwa na ɗaya daga cikin manyan dattawan da suka taka muhimmiyar rawa a masana’antar Kannywood. Ya bayyana cewa ya fara harkar wasan kwaikwayo tun kafin a kafa masana’antar Kannywood ...
Hukumar Tace Fina-Finai ta Jihar Kano ta dakatar da wani fim mai suna Zarmalulu, tare da gayyatar dukkannin waɗanda suka fito a cikinsa domin jin ba’asi. Wannan mataki ya biyo ...