Rashin Hadin Kai Ke Dakile Ci Gaban Masana’antar Kannywood -Ayatullahi Tage
Ayatullahi Tage: Rayuwarsa, Kwarewarsa da Shawararsa ga Masana’antar Kannywood Ayatullahi Tage yana daya daga cikin fitattun jaruman Kannywood. A wata hira da yayi da DCL Hausa, ya bayyana abubuwa da ...















