A kwanakin nan, wani lamari ya tayar da cece-kuce a kasar Turkiyya, bayan an gano cewa sunan wani masallaci a birnin Konya ya bayyana a Google Maps da suna “Victor ...
A kwanakin nan, wasu daga cikin tsoffin jarumai na masana’antar Kannywood kamar su Ummi Nuhu sun bayyana damuwarsu kan yadda rayuwa ta sauya musu bayan tsawon lokaci suna cikin farin ...
Fitaccen ɗan TikTok kuma mawaƙi a Arewa, Abubakar Ibrahim, wanda aka fi sani da GFresh Al’amin, ya bayyana cewa shi ba ya jin komai a irin yadda yake gudanar da ...
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood, Rahama Sadau Tayi Aure, ta shiga sahun matan aure bayan an daura aurenta da Ibrahim Garba a yau Asabar, 9 ga Agusta, 2025, a Jihar Kaduna. ...
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana damuwarsa kan yadda cin hanci da rashawa suka yi katutu a cikin gwamnati, yana danganta hakan da rashin tarbiyya tun daga ...
Umar Abdullahi Hafizi, dalibin buk a shekarar ƙarshe mai karatun Sociology a Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK), ya rasa ransa sakamakon harin da wasu da ake zargin ‘yan ƙwacen ...
Tsohon shugaban ƙasa na ƙungiyar AFMAN (Arewa Film Makers Association of Nigeria), kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Alhaji Abdullahi Sani da aka fi sani da Baba Karami, ya musanta wani ...
Hukumar shirya jarabawar WAEC ta sauƙaƙa hanyar duba sakamako ta yanar gizo. Wannan hanya tana taimaka wa ɗalibai da iyaye su ga sakamakon ba tare da fita daga gida ba. ...
Fitacciyar ɗiyar soshiyal midiya, Murja Kunya, ta sake janyo hankalin jama'a da wani sabon bayani da ta yi a TikTok. A cikin saƙon nata, Murja ta bayyana cewa tana da ...
Wani matashi daga jihar Kano, Rabi’u Halliru, ya ba da mamaki a wata sana’ar da da dama ke ɗauka da ƙasƙanci. Duk da kasancewarsa almajiri a jihar Nasarawa, Rabi’u ya ...