Jarumin fina-finan Hausa, Muhammad Sani Moɗa, wanda aka cire masa ƙafa sakamakon wata larura ta rashin lafiya, ya fito fili da wani saƙo mai ƙayatarwa da tausayawa ga abokan aikinsa...
Stephanie daga sanannen shirin Dadin Kowa ta bayyana yadda masu kallonsu ke cike da sha’awar ganin ta da Nasir sun zama ma’aurata. Ta ce, "Ba abin da masu kallon mu...
Zainab Abdullahi, wadda aka fi sani da Zainab Indomie, na daga cikin fitattun taurarin Kannywood da suka yi fice a baya a masana'antar fina-finan Hausa. Tsohuwar jarumar ta yi fice...
Da ni da Rarara mun dace kwarai da gaske. Wannan dacewa ta samo asali ne daga yadda muke fahimtar juna a kowane hali da yanayi. Kowanne daga cikinmu yana da...
An shirya daura auren fitaccen mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara da jarumar fina-finai ta Kannywood, Aisha Humaira, a ranar Juma’a mai zuwa a birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno. Wannan...
Jarumar fina-finan Hausa, A’isha Humaira, ta bayyana wasu daga cikin basirorinta yayin wata hira da ta yi da shirin Sirrin Daukaka na DCL Hausa. A cewarta, tana da kwarewa sosai...
A wannan makon, jarumar shafin sada zumunta, Hadiza Muhammad wacce aka fi sani da Hadizan Saima, ta amsa wa mabiyanta wasu tambayoyi masu muhimmanci. Ta bayyana cikin takaitaccen hira abubuwan...
Fitaccen jarumi na masana’antar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq, ya sake caccakar mutanen da ke zargin ’yan wasan kwaikwayo cewa suna koyar da tarbiya. Jarumin ya bayyana cewa tarbiya abu ne...
Masana’antar fina-finan Hausa, wato Kannywood, ta daɗe tana haifar da taurari masu haske a fagen shirya da fitowa a fina-finai. Wasu sun shahara, suka bar tarihi, yayin da wasu suka...
An ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya a ranar Asabar, wanda ya sa masarautar ƙasar ta ayyana Lahadi, 30 ga watan Maris 2025, a matsayin ranar Sallah. A shafin Facebook...