Umar Abdullahi Hafizi, dalibin buk a shekarar Ĉarshe mai karatun Sociology a Jamiâar Bayero da ke Kano (BUK), ya rasa ransa sakamakon harin da wasu da ake zargin âyan Ĉwacen...
Hukumar shirya jarabawar WAEC ta sauĈaĈa hanyar duba sakamako ta yanar gizo. Wannan hanya tana taimaka wa Éalibai da iyaye su ga sakamakon ba tare da fita daga gida ba....
Wani matashi daga jihar Kano, Rabiâu Halliru, ya ba da mamaki a wata sanaâar da da dama ke Éauka da ĈasĈanci. Duk da kasancewarsa almajiri a jihar Nasarawa, Rabiâu ya...
INEC voter registration 2025, Hukumar ZaÉe ta Ĉasa (INEC) ta bayyana cewa za ta fara sabon rajistar masu zaÉe a fadin Najeriya daga wannan watan Agusta, a shirye-shiryen da take...
Gwamnatin Amurka ta sanar da sabon tsarin haraji da ya shafi kayayyakin da ke shigowa daga wasu kasashe da ba su kulla cikakkiyar yarjejeniyar kasuwanci da ita ba. Wannan matakin...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naÉin Alhaji Abdulkadir Ibrahim Bello a matsayin Sabon Sarkin Katsinan Gusau na 16. Wannan naÉin ya zo ne bayan rasuwar mahaifinsa, Mai...
A birnin New York na Ĉasar Amurka, wani matashi ya hallaka mutane hudu ciki har da wani jami'in tsaro, yayin da ya jikkata wani mutum kafin daga bisani ya rasa...
Yadda Sayar da Bayanan NIN Ke Barazana Ga Tsaron Kasa Hukumar Kula da Shaidar Dan Kasa (NIMC) ta bayyana babbar damuwa kan yadda wasu âyan Najeriya ke sayar da bayanan...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ĉasa, Atiku Abubakar, ya bayyana marigayi Muhammadu Buhari a matsayin "mutumin da ya sadaukar da rayuwarsa wajen nuna kishin Ĉasa da Ĉarfafa haÉin kan Najeriya." A cikin...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana marigayi Muhammadu Buhari a matsayin "Éan kishin Ĉasa na gaskiya, soja jajirtacce, kuma dattijo wanda ba za a taÉa mantawa da sadaukarwar da...