Kamfanin matatar man Dangote ya sanar da sabbin sauye-sauye a farashin litar mai, inda ya rage farashin daga âĤ840 zuwa âĤ820. A wata sanarwa da kamfanin ya fitar ranar Talata,...
âYan Najeriya sun farka da rahotannin cewa an kai tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari wani asibiti a birnin Landan na kasar Birtaniya. Me Ya Faru? Buhari ya dawo Kaduna ne...
Federal Delegation, Governors, and Royalty Attend Dantataâs Burial in Madinah The Federal Government of Nigeria joined prominent figures in Saudi Arabia on Tuesday, July 1, for the funeral of business...
Ziyarar Shugaban Ĉasa Tinubu a Matatar Mai ta Dangote Alhaji Aliko Dangote, shugaban kamfanin Dangote Group, ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba za a samu babban sauyi a...
Rundunar Ĉ´an sandan Najeriya reshen jihar Kano ta sanar da haramcin gudanar da hawan sallah a lokacin bukukuwan Ĉaramar sallah da ke tafe. Kwamishinan Ĉ´an sanda na jihar Kano, Ibrahim...
Maniyyata Sun Fara Aikin Hajji a Shekara ta 2025 Maniyyata daga sassa daban-daban na duniya sun fara gudanar da ayyukan ibada na aikin hajjin bana a birnin Makkah, Saudiyya. Wannan...
Balaâin Ambaliya: Adamu Yusuf da Sauran Sun Rasa Komai Adamu Yusuf ya rasa iyalinsa tara. Wannan ya faru ne a Ĉauyen Tiffin Maza, jihar Neja. Ambaliyar ruwa ta lalata garinsu....
Fitacciyar jaruma a masana'antar Kannywood, Mansurah Isah, ta tabbatar da cewa aurenta da tayi na biyu ya mutu. Ta ce wannan abu ya faru ba tare da tsammani ba. A...
Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta haramta bukukuwan âĈauyawa.â Wannan su ne irin bukukuwan da matasa ke yi, inda ake tara jama'a, a yi rawa, a saka waĈa da...
Stephanie daga sanannen shirin Dadin Kowa ta bayyana yadda masu kallonsu ke cike da shaâawar ganin ta da Nasir sun zama maâaurata. Ta ce, "Ba abin da masu kallon mu...