Abdulmumin Jibrin Kofa ya ce har yanzu ƙofar APC a buɗe take ga Rabi’u Musa Kwankwaso, inda ya ƙara da cewa bai ga abin da zai hana Tinubu yin tazarce...
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da sabon shiri na yi wa tubabbun ƴan daba afuwa, domin magance matsalar daba da kwacen waya da suka daɗe suna addabar al’umma.
Jam’iyyar ADC ta soki shirin ƙara albashin ‘yan siyasa a Najeriya, tana cewa matakin raini ne ga talakawa da ke fama da tsadar rayuwa, yunwa da matsalar tsaro.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana damuwarsa kan yadda cin hanci da rashawa suka yi katutu a cikin gwamnati, yana danganta hakan da rashin tarbiyya tun daga...
Zaben APC 2027, Masu sharhi kan harkokin siyasa na ganin cewa jam'iyyar APC mai mulki na iya fuskantar matsaloli iri ɗaya da suka addabi wasu tsofaffin jam’iyyun adawa a Najeriya,...
An samu sabon rikici a jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) biyo bayan dakatarwar da wani bangare na jam’iyyar ya yi wa tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai. A cewar...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa Najeriya tana nan daram kan matsayinta na haramta gwajin makaman nukiliya a duniya. Ya bayyana hakan ne lokacin da ya karɓi tawagar...