Tsoffin jiga-jigan gwamnatin Buhari sun fara bayyana goyon bayansu ga sabuwar haÉakar jam'iyyar ADC. Wannan ya janyo tambayoyi da dama game da matsayinsu kan gwamnatin Bola Tinubu. A wani taron...
Shugaban jamâiyyar APC mai mulki a Najeriya, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya sauka daga mukaminsa a matsayin shugaban jamâiyyar nan take a ranar Jumaâa. Majiyoyi daga uwar jamâiyyar APC a...
Jamâiyyar APC ta bayyana cewa ba gaskiya bane cewa Shugaba Bola Tinubu zai sauya mataimakinsa Kashim Shettima, a zaben da za'ayi 2027. Jamâiyyar ta yi wannan bayani ta bakin mataimakin...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufaâi, ya ba da sanarwar ficewarsa daga jamâiyyar All Progressives Congress (APC) mai mulkin Ĉasa, inda ya kuma bayyana cewa ya koma jamâiyyar Social...
Sanata mai wakiltar mazabar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta bayyana cewa dakatar da ita daga Majalisar Dattawa rashin adalci ne kuma ba zai hana ta ci gaba da aiki...
Jamâiyyar APC a jihar Kebbi ta dakatar da Kabir Sani-Giant, mashawarcin gwamna Nasir Idris kan harkokin mulki da siyasa, bisa dalilin razana manyan baĈi a gidan gwamnati ta hanyar kawo...