Hadiza Saima: Jarumar Kannywood Ta Koka Kan Neman Aurenta da Matasa keyi Hadiza Saima, fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood, wadda ta shahara wajen taka rawa a matsayin uwa a fina-finai, ...
Daya daga cikin manyan jaruman masana’antar fina-finan Hausa, kuma mai shirya fina-finan barkwanci da fadakarwa, Musa Mai Sana’a, ya bayyana ra’ayinsa game da ci gaban da Masana’antar Kannywood ta samu. ...
"Ba ni da irin kyau da zan iya fitowa takarar Sarauniyar Kyau ta Duniya; mutane ne kawai suke kai ni inda Allah bai kai ni ba. Akwai mutane da suka ...
Fati Nijar: Mawaƙiyar Kannywood da Al’ummar Nijar da Nijeriya Fati Nijar, shahararriyar mawaƙiyar Kannywood, ta bayyana cewa asalin ta daga ƙasar Nijar ne, amma tana jin alfahari da alaƙarta da ...
MASARAUTAR GIDAN AGWAI DA KE JIHAR SOKOTO TA TUƁE MAWAƘI USMAN UMAR (SOJABOY) DAGA SARAUTAR YARIMAN GIDAN AGWAI Masarautar Gidan Agwai ta bayyana tuɓe mawaƙi Usman Umar, wanda aka fi ...
Mutuwar El-Mu'az ta kasance babban rashi da ya girgiza zuciya, musamman ga waɗanda suka san shi da kyawawan halayensa. Rashinsa ya bar babban gibi da ba za a cike ba ...
JARUMAR KANNYWOOD TA ƁARE SABUWAR MOTA TA KIMANIN N50M Fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), Maryam Yahaya, ta sayi sabuwar motar Marsandi da ake tsammanin ta kai kimanin ...
Faiza Abdullahi, jarumai dake fitowa a matsayin matar Kofur Audu a shirin Dadin Kowa, ta bayyana haka ne ga mujallar film a lokacin tattaunawar ta da wakilin ta. Mu fara ...