An ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya a ranar Asabar, wanda ya sa masarautar ƙasar ta ayyana Lahadi, 30 ga watan Maris 2025, a matsayin ranar Sallah. A shafin Facebook ...
Jarumin fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik, ya bayyana cikakken bayani game da rayuwarsa ta yau da kullum da kuma hanyar da ya bi don samun nasara a masana’antar Kannywood. A ...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta sanar da kama fitacciyar ƴar TikTok, Murja Ibrahim Kunya, bisa zargin wulaƙanta takardun kuɗin Najeriya, wato naira. A wata sanarwa da ...
Hukumar EFCC reshen Kano ta cafke fitacciyar ƴar TikTok, Murja Ibrahim Kunya, bisa zargin yin liƙi da kuɗin Najeriya. Wata majiya daga hukumar ta tabbatar da kama ta ga Freedom ...
Tafsirin Ramadan 1446/2025 tare da Prof. Isah Ali Ibrahim Pantami (Hafizahullah) da Alaramma Abba Abdullahi (Mai Jan Baki). Day 01. Prof. Isah Ali Pantami Tafseer 2025 DOWNLOAD Day 02. Prof. ...
2025/1446 Complete Ramadan Tafseer na Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum shine cikakken bayani da fassarar Al-Qur’ani da Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya gabatar a cikin watan Ramadan na shekarar ...
RAMADAN TAFSEER 1446/2025 Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah) (Tafsirin Yamma) Ku ci gaba da kasancewa tare da mu don samun cikakken karatun Malam da zarar an kammala. SURATUL ANKABUT ...
Shahararren jarumin Kannywood, Abubakar Waziri, wanda aka fi sani da Baba Rabe, ya bayyana wasu muhimman batutuwa dangane da rayuwar jaruman fina-finai da kuma yadda ake kallonsu a cikin al’umma. ...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, ya ba da sanarwar ficewarsa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulkin ƙasa, inda ya kuma bayyana cewa ya koma jam’iyyar Social ...
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na musamman da ke tattaunawa da taurarin fina-finan Hausa da wasu fitattun mutane. A cikin shirin, mukan binciko labaransu, rayuwarsu ta yau da kullum, ...