Za ku iya kallon shirin Mabiya Shafina na baya a shafin YouTube na Fact News Hausa. Amma wannan bidiyon mun kawo muku shi a nan kai tsaye, domin ku ga ...
Jarumar Kannywood Ta Magantu Kan Zargin Rashin Tarbiyya Jarumar fina-finan Kannywood, Amal Umar, ta bayyana takaicinta kan yadda wasu mutane ke yaɗa mummunan fahimta game da halayen jaruman masana’antar fim. ...
Sanata mai wakiltar mazabar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta bayyana cewa dakatar da ita daga Majalisar Dattawa rashin adalci ne kuma ba zai hana ta ci gaba da aiki ...
Jaruma Ayshatul Humaira Ta Kira Ƴan Mata Da Su Ba Samari Ramadan Basket Fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumunta, Jaruma Ayshatul Humaira, ta bayyana ra’ayinta game da al’adar Ramadan ...
Kotun Kano Ta Yanke Hukunci Kan Wasu Ƴan TikTok Bisa Laifin Rashin Ɗa’a Kotun Majistiri da ke zamanta a gini mai lamba 47, unguwar Norman’s Land, ƙaramar hukumar Fagge a ...
Jam’iyyar APC a jihar Kebbi ta dakatar da Kabir Sani-Giant, mashawarcin gwamna Nasir Idris kan harkokin mulki da siyasa, bisa dalilin razana manyan baƙi a gidan gwamnati ta hanyar kawo ...
HADIZA GABON TA GIRGIZA INTANET A WATAN RAMADAN Fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta girgiza intanet bayan shigowar watan Ramadan, inda ta bayyana cewa ba ta yafe wa duk ...