Jarumin fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik, ya bayyana cikakken bayani game da rayuwarsa ta yau da kullum da kuma hanyar da ya bi don samun nasara a masana’antar Kannywood. A...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta sanar da kama fitacciyar ƴar TikTok, Murja Ibrahim Kunya, bisa zargin wulaƙanta takardun kuɗin Najeriya, wato naira. A wata sanarwa da...
Hukumar EFCC reshen Kano ta cafke fitacciyar ƴar TikTok, Murja Ibrahim Kunya, bisa zargin yin liƙi da kuɗin Najeriya. Wata majiya daga hukumar ta tabbatar da kama ta ga Freedom...
Shahararren jarumin Kannywood, Abubakar Waziri, wanda aka fi sani da Baba Rabe, ya bayyana wasu muhimman batutuwa dangane da rayuwar jaruman fina-finai da kuma yadda ake kallonsu a cikin al’umma....
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na musamman da ke tattaunawa da taurarin fina-finan Hausa da wasu fitattun mutane. A cikin shirin, mukan binciko labaransu, rayuwarsu ta yau da kullum,...
Jarumar Kannywood Ta Magantu Kan Zargin Rashin Tarbiyya Jarumar fina-finan Kannywood, Amal Umar, ta bayyana takaicinta kan yadda wasu mutane ke yaɗa mummunan fahimta game da halayen jaruman masana’antar fim....
Kotun Kano Ta Yanke Hukunci Kan Wasu Ƴan TikTok Bisa Laifin Rashin Ɗa’a Kotun Majistiri da ke zamanta a gini mai lamba 47, unguwar Norman’s Land, ƙaramar hukumar Fagge a...
HADIZA GABON TA GIRGIZA INTANET A WATAN RAMADAN Fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta girgiza intanet bayan shigowar watan Ramadan, inda ta bayyana cewa ba ta yafe wa duk...
Rahama Sidi Ali, wacce kuka fi sani da Maman Maryam a cikin shirin Labarina, tana daya daga cikin fitattun jaruman da suka kayatar da masu kallo da rawar da take...