Masana Kannywood na tattauna yiwuwar komawa haska finafinai a gidajen gala bayan dogon lokaci suna dogaro da YouTube, domin fadada hanyoyin samun riba da ci gaban masanaâantar.
âYan Sanda a Bauchi sun cafke mutum hudu da ake zargi da fashi da makami, bayan wata tawaga ta kai hari a Madina da Fadaman Mada, inda suka kwace wa...
Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango Yayi Aure, ya aura jaruma Maimuna Musa, wacce aka fi sani da Salamatu a cikin shirin Garwashi. Wannan bikin aure ya zo ne mako...
A kwanakin nan, wasu daga cikin tsoffin jarumai na masanaâantar Kannywood kamar su Ummi Nuhu sun bayyana damuwarsu kan yadda rayuwa ta sauya musu bayan tsawon lokaci suna cikin farin...
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood, Rahama Sadau Tayi Aure, ta shiga sahun matan aure bayan an daura aurenta da Ibrahim Garba a yau Asabar, 9 ga Agusta, 2025, a Jihar Kaduna....
Tsohon shugaban Ĉasa na Ĉungiyar AFMAN (Arewa Film Makers Association of Nigeria), kuma jarumi a masanaâantar Kannywood, Alhaji Abdullahi Sani da aka fi sani da Baba Karami, ya musanta wani...
Ĉaya daga cikin matasan jaruman Kannywood da suka shahara a baya-bayan nan, Baba Sadiq â wanda aka fi sani da Auwal Labarina â ya bayyana cewa samun kuÉi a masanaâantar...
Shafin Rumbun Nishadi ya zanta da daya daga cikin fitattun jaruman Kannywood masu tasowa, Nusaiba Muhammad Ibrahim, wacce aka fi sani da Sailuba a cikin shirin Dadin Kowa. A cikin...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yanke hukuncin Éaurin wata biyar a gidan yari ko biyan tarar naira N200,000 ga shahararrun mawaĈa Hamisu Breaker da G Fresh, bisa kama...
Daya daga cikin fitattun daraktoci kuma jarumai a Kannywood, Falalu A. Dorayi, ya yi kira ga masanaâantar da ta sake duba hanyoyin samun kudade a fina-finai. A wata hira da...