Rahama Sidi Ali, wacce kuka fi sani da Maman Maryam a cikin shirin Labarina, tana daya daga cikin fitattun jaruman da suka kayatar da masu kallo da rawar da take...
ABUBAKAR WAZIRI: JARUMIN DA YAKE FITOWA A MATSAYIN MARA TAUSAYI A KANNYWOOD A âyan shekarun nan, idan aka tambayi masu shaâawar kallon fina-finan Hausa cewa, wane jarumi ne ya fi...
Haska Finafinan Hausa a Duniya: Nasarori da Ci gaban Kannywood Masu bibiyar masana'antar Kannywood suna ci gaba da bayyana farin cikinsu kan gagarumar nasarar da aka samu wajen haska finafinan...
A wani bincike da aka gudanar, an gano irin ci gaban da Masanaâantar Kannywood ke samu a wannan zamani, musamman ta fuskar kasuwancin fina-finai a intanet. Sauyin Tsarin Kasuwancin Fina-Finan...
Bikin Karrama Gwarazan Kannywood â Legendary Award Night 2025 Kannywood Family Group ta shirya bikin gagarumin inda zata karrama gwarazan Kannywood maza da mata. Bikin, wanda aka yi wa laĈabi...
Ummusalama Abubakar tauraruwa ce a fagen fina-finai, kuma Éaya daga cikin fitattun jaruman fim Éin DaÉin Kowa na tashar Arewa 24. Ta shahara da kwarewarta da kuma rawar da take...
Malam Inuwa na Éaya daga cikin manyan dattawan da suka taka muhimmiyar rawa a masanaâantar Kannywood. Ya bayyana cewa ya fara harkar wasan kwaikwayo tun kafin a kafa masanaâantar Kannywood...
Hadiza Saima: Jarumar Kannywood Ta Koka Kan Neman Aurenta da Matasa keyi Hadiza Saima, fitacciyar jaruma a masanaâantar Kannywood, wadda ta shahara wajen taka rawa a matsayin uwa a fina-finai,...
Daya daga cikin manyan jaruman masanaâantar fina-finan Hausa, kuma mai shirya fina-finan barkwanci da fadakarwa, Musa Mai Sanaâa, ya bayyana raâayinsa game da ci gaban da Masanaâantar Kannywood ta samu....