Maishadda: “Burin da nake da shi yanzu shi ne na fitar da Kannywood zuwa duniya!”
Daya daga cikin fitattun furodusoshin Kannywood, Abubakar Bashir Maishadda, ya bayyana manyan burikansa da irin nasarorin da ya gani a cikin masana’antar fina-finai. Ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa ...















