FITACCEN FURODUSA ABDULAZIZ DAN SMALL YA KARYATA IKIRARIN SOJA BOY KAN CEWA BABU WANDA YA TABA BIYANSA A MASANA'ANTAR KANNYWOOD Fitaccen furodusa a masana'antar Kannywood, Abdulaziz Dan Small, ya karyata...
Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar Kano, karkashin jagorancin Abba El-Mustapha, ta dakatar da wasu jarumai mata uku da kuma mawaki Usman Soja Boy. Wannan hukunci ya biyo bayan...
Ƙungiyar Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta gudanar da bincike mai zurfi tare da tabbatar da kare lafiyar Hamdiyya Sidi Shariff da lauyanta, Abba Hikima, daga...
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta ce ta samu korafe-korafe masu yawa daga malamai da al’ummar jihar Kano kan bidiyon da ke nuna mawakin. Shugaban hukumar, Abba El-Mustapha, ya...
‘Yar wasan Kannywood ɗin nan wadda tauraruwarta ke haskawa, Nana, ta bayyana yadda take son ta ci gaba da zama cikin zaman lafiya da fahimta a harkar fina-finai har zuwa...
Hadiza Gabon Ta Ba 'Yan Mata Shawara Kan Zabin Aure Fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Gabon, ta shawarci 'yan mata da su daina nacewa sai sun auri saurayinsu, a maimakon haka...
Har yanzu masana'antar Kannywood da masu bibiyarta suna jimamin rasuwar fitaccen mawaƙi El-Mu'az Birniwa, wanda ya rasu a daren Laraba, 4 ga Disamban 2024 a Kaduna. Rasuwar El-Mu'az ta yi...
A cikin masana'antar Kannywood, ana samun sauye-sauye sosai, musamman a bangaren shirya fina-finai da kuma yadda ake gudanar da kasuwancinsu. Daga amfani da CD, an koma sinima, daga bisani kuma...
JARUMA Rayya ta yi tambaya kan yadda mutane za su ji idan ta zana Tattoo, lamarin da ya jawo 'yan Kannywood da dama suka yi martani. Shugaban hukumar fina-finan Najeriya,...
Fitaccen jarumin nan da ya shahara a duniyar fina-finan Hausa, Garba Muhammad, wanda aka fi sani da Baban Ma'u a fim din Garwashi, ya bayyana wa TRT Afrika Hausa yadda...