Jarumin fina-finan Hausa, Muhammad Sani MoÉa, wanda aka cire masa Ĉafa sakamakon wata larura ta rashin lafiya, ya fito fili da wani saĈo mai Ĉayatarwa da tausayawa ga abokan aikinsa...
Zainab Abdullahi, wadda aka fi sani da Zainab Indomie, na daga cikin fitattun taurarin Kannywood da suka yi fice a baya a masana'antar fina-finan Hausa. Tsohuwar jarumar ta yi fice...
Jarumar fina-finan Hausa, Aâisha Humaira, ta bayyana wasu daga cikin basirorinta yayin wata hira da ta yi da shirin Sirrin Daukaka na DCL Hausa. A cewarta, tana da kwarewa sosai...
A wannan makon, jarumar shafin sada zumunta, Hadiza Muhammad wacce aka fi sani da Hadizan Saima, ta amsa wa mabiyanta wasu tambayoyi masu muhimmanci. Ta bayyana cikin takaitaccen hira abubuwan...
Fitaccen jarumi na masanaâantar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq, ya sake caccakar mutanen da ke zargin âyan wasan kwaikwayo cewa suna koyar da tarbiya. Jarumin ya bayyana cewa tarbiya abu ne...
Masanaâantar fina-finan Hausa, wato Kannywood, ta daÉe tana haifar da taurari masu haske a fagen shirya da fitowa a fina-finai. Wasu sun shahara, suka bar tarihi, yayin da wasu suka...
Jarumin fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik, ya bayyana cikakken bayani game da rayuwarsa ta yau da kullum da kuma hanyar da ya bi don samun nasara a masanaâantar Kannywood. A...
Shahararren jarumin Kannywood, Abubakar Waziri, wanda aka fi sani da Baba Rabe, ya bayyana wasu muhimman batutuwa dangane da rayuwar jaruman fina-finai da kuma yadda ake kallonsu a cikin alâumma....
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na musamman da ke tattaunawa da taurarin fina-finan Hausa da wasu fitattun mutane. A cikin shirin, mukan binciko labaransu, rayuwarsu ta yau da kullum,...
Jarumar Kannywood Ta Magantu Kan Zargin Rashin Tarbiyya Jarumar fina-finan Kannywood, Amal Umar, ta bayyana takaicinta kan yadda wasu mutane ke yaÉa mummunan fahimta game da halayen jaruman masanaâantar fim....