“Na rage ƙiba ne domin lafiyar kaina, kuma ni a yanzu nafi jin daɗin rayuwa ta, lokacin da nake da ƙiba bana jin daɗin jikina ~ Cewar Jaruma Hadiza Gabon
Jaruma Hadiza Gabon ta bayyana cewa ta rage ƙiba ne domin lafiyar kanta. Ta ce lafiya ita ce tafi kowanne...





























