Fati Nijar: Mawaƙiyar Kannywood da Al’ummar Nijar da Nijeriya Fati Nijar, shahararriyar mawaƙiyar Kannywood, ta bayyana cewa asalin ta daga ƙasar Nijar ne, amma tana jin alfahari da alaƙarta da...
MASARAUTAR GIDAN AGWAI DA KE JIHAR SOKOTO TA TUƁE MAWAƘI USMAN UMAR (SOJABOY) DAGA SARAUTAR YARIMAN GIDAN AGWAI Masarautar Gidan Agwai ta bayyana tuɓe mawaƙi Usman Umar, wanda aka fi...
Mutuwar El-Mu'az ta kasance babban rashi da ya girgiza zuciya, musamman ga waɗanda suka san shi da kyawawan halayensa. Rashinsa ya bar babban gibi da ba za a cike ba...
JARUMAR KANNYWOOD TA ƁARE SABUWAR MOTA TA KIMANIN N50M Fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), Maryam Yahaya, ta sayi sabuwar motar Marsandi da ake tsammanin ta kai kimanin...
Faiza Abdullahi, jarumai dake fitowa a matsayin matar Kofur Audu a shirin Dadin Kowa, ta bayyana haka ne ga mujallar film a lokacin tattaunawar ta da wakilin ta. Mu fara...
KADUNA - Soshiyal midiya ta dauki zafi bayan wani matashi ya nemi fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau, ta fito takarar shugabar Najeriya a 2027. Kiran ya zo ne bayan Rahama...
Har yanzu akwai jaruman Kannywood da aka daina jin ɗuriyarsu tun bayan da masana'antar ta shiga matsin tattalin arziƙi, wanda ya rage yawan shirya fina-finai. Rashin kasuwanci ya tilasta wa...
ALI NUHU YA SHIGO DA RAHAMA SADAU KANNYWOOD Fitacciyar jarumar finafinan Hausa, Rahama Sadau, ta bayyana cewa Ali Nuhu ne ya kawo ta masana’antar Kannywood. Rahama ta yi wannan bayanin...