Matashi Ya Bukaci Rahama Sadau Ta Fito Takarar Shugaban Kasa a 2027
KADUNA - Soshiyal midiya ta dauki zafi bayan wani matashi ya nemi fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau, ta fito takarar shugabar Najeriya a 2027. Kiran ya zo ne bayan Rahama ...

















