Mutuwar El-Mu'az ta kasance babban rashi da ya girgiza zuciya, musamman ga waÉanda suka san shi da kyawawan halayensa. Rashinsa ya bar babban gibi da ba za a cike ba...
JARUMAR KANNYWOOD TA ĈARE SABUWAR MOTA TA KIMANIN N50M Fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), Maryam Yahaya, ta sayi sabuwar motar Marsandi da ake tsammanin ta kai kimanin...
Faiza Abdullahi, jarumai dake fitowa a matsayin matar Kofur Audu a shirin Dadin Kowa, ta bayyana haka ne ga mujallar film a lokacin tattaunawar ta da wakilin ta. Mu fara...
Har yanzu akwai jaruman Kannywood da aka daina jin Éuriyarsu tun bayan da masana'antar ta shiga matsin tattalin arziĈi, wanda ya rage yawan shirya fina-finai. Rashin kasuwanci ya tilasta wa...
ALI NUHU YA SHIGO DA RAHAMA SADAU KANNYWOOD Fitacciyar jarumar finafinan Hausa, Rahama Sadau, ta bayyana cewa Ali Nuhu ne ya kawo ta masanaâantar Kannywood. Rahama ta yi wannan bayanin...
FITACCEN FURODUSA ABDULAZIZ DAN SMALL YA KARYATA IKIRARIN SOJA BOY KAN CEWA BABU WANDA YA TABA BIYANSA A MASANA'ANTAR KANNYWOOD Fitaccen furodusa a masana'antar Kannywood, Abdulaziz Dan Small, ya karyata...
Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar Kano, karkashin jagorancin Abba El-Mustapha, ta dakatar da wasu jarumai mata uku da kuma mawaki Usman Soja Boy. Wannan hukunci ya biyo bayan...
Ĉungiyar Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta gudanar da bincike mai zurfi tare da tabbatar da kare lafiyar Hamdiyya Sidi Shariff da lauyanta, Abba Hikima, daga...